Multiple Roles (Portfolio Manager, Product Manager, BD Manager, Partnership Executive, Marketing Manager, Developer, Designer & Content Creator)
Job Description
LedgerMind kamfani ne na fasahar venture da ke gina kayayyakin
digital assets tare da taimakawa crypto da fintech startups
su Ζaddamar da ayyukansu a duniya.
Kamfanin na neman Ζwararru domin matsayoyi daban-daban:
β’ Portfolio Manager
β’ Product Manager
β’ Business Developer / BD Manager
β’ Partnership Executive
β’ Senior Marketing Manager
β’ Mobile App Developer (Flutter/React Native)
β’ UI/UX Designer
β’ Content Creator & Social Media Manager (SMM)
Babban ayyukan sun haΙa da:
β’ Gudanar da portfolios da nazarin investments
β’ Jagorantar ci gaban products da sabbin features
β’ Gina alaΖa da sababbin abokan hulΙa da clients
β’ Jagorantar marketing strategy da growth campaigns
β’ Gina mobile applications da interfaces
β’ ΖirΖirar content game da crypto, blockchain, da fintech
Kamfanin yana rajista a Amurka kuma yana aiki gaba Ιaya daga nesa.
Requirements
β’ Kwarewa a fannin aikin da ake nema
β’ Fahimta ko gogewa a crypto, fintech, ko Web3
β’ Iya aiki da kansa a yanayin remote
β’ Kyakkyawar sadarwa da haΙin kai da team
β’ Ζwarewa a warware matsaloli da kawo sababbin dabaru
Ga Developers:
β’ Kwarewa a Flutter ko React Native
Ga Marketing da Content Roles:
β’ Kwarewa a content creation, SEO, social media, da growth marketing
Ga Business Development da Partnerships:
β’ Kwarewa wajen gina alaΖar kasuwanci da samun sabbin abokan hulΙa
How to Apply
Domin neman aikin, aika CV Ιinka tare da taΖaitaccen gabatarwa
(short introduction) zuwa:
info@ledgermind.xyz
Subject na imel ya kasance:
[Role Name] β LedgerMind
Misali:
Product Manager β LedgerMind
A tabbata ka bayyana kwarewarka da dalilin da yasa ka dace da matsayin
da kake nema.
No comments yet. Be the first to start the discussion!
Job Intelligence
-
Posted onJun 12, 2026
-
Salary PackageUSD Competitive - Competitive + Equity
-
Industry / CategoryCrypto / FinTech / Web3