Multiple Roles (Development, Marketing, Design, Community & Content)
Job Description
Luma Studio da Luma Protocol suna neman Ζwararrun ma'aikata
masu fahimtar Web3 domin shiga Ζungiyar su.
Matsayoyin aikin da ake nema sun haΙa da:
β’ Solidity / Smart Contract Developer
($5,000 β $8,000 a wata)
β’ Frontend Developer
($2,500 β $4,000 a wata)
β’ Marketing Lead
($1,800 β $3,000 a wata)
β’ UI/UX Designer
($1,500 β $2,500 a wata)
β’ Community Manager
($1,200 β $2,000 a wata)
β’ Web3 Content Writer
($800 β $1,500 a wata)
β’ Business Development
β’ Community Moderator
Kamfanin yana gina makomar decentralized launches kuma yana
nema mutanen da za su taimaka wajen bunΖasa ecosystem Ιinsa.
Dukkan ayyukan 100% remote ne.
Requirements
β’ Kwarewa a fannin aikin da ake nema
β’ Fahimta ko sha'awa a Web3 da blockchain
β’ Iya aiki a yanayin remote
β’ Kyakkyawar sadarwa da aiki tare da team
β’ Iya warware matsaloli da kawo sababbin dabaru
Ga masu neman matsayin Developer:
β’ Kwarewa a Solidity, smart contracts, ko frontend technologies
Ga masu neman Marketing, Community, ko Content:
β’ Kwarewa a marketing, community building, ko rubutun Web3
How to Apply
Domin neman aikin, zaΙi matsayin da ya dace da kai sannan
ka danna "Apply Now" ta hanyar shafin Luma.
A tabbata ka haΙa CV ko resume Ιinka tare da bayanin
kwarewarka da ayyukan da ka taba yi.
No comments yet. Be the first to start the discussion!
Job Intelligence
-
Posted onMay 31, 2026
-
Salary PackageUSD $800/month - $8000/month
-
Industry / CategoryWeb3 / Development / Marketing / Design