F

Multiple Roles

FONQ Remote Full-time
Marketing / Community / Web3 / Blockchain Junior 🌍 Africa Friendly πŸŽ“ Junior Friendly

Job Description

FONQ na neman masu Ζ™warewa a harkar crypto, blockchain, da Web3 domin haΙ—in gwiwa wajen haΙ“aka ecosystem Ι—in su.


Akwai damar ga:


  • KOLs da creators
  • Growth partners
  • Community leaders
  • Web3 marketing teams



Idan kana da sha’awar gina ecosystem mai amfani tare da taimakawa wajen kawo sababbin users cikin duniyar blockchain da crypto, wannan dama ce mai kyau gare ka.


FONQ na neman mutane masu Ζ™warewa wajen:


  • Gina community
  • ƘirΖ™irar content
  • Tallata projects na Web3
  • HaΙ“aka engagement a social media



Wannan dama na iya taimaka maka wajen Ζ™ara suna a crypto industry tare da samun damar haΙ—in gwiwa da manyan projects na blockchain.


Requirements


  • Kyakkyawar fahimta akan crypto da blockchain
  • Ƙwarewa wajen amfani da social media
  • Iya gina ko kula da community
  • Experience a marketing ko content creation zai zama Ζ™ari
  • Active participation a Web3 ko Crypto Twitter
  • Kyakkyawan communication skills



Ƙarin anfani idan kana:


  • KOL ne ko influencer
  • Kana da community management experience
  • Ka taΙ“a aiki da Web3 projects


How to Apply

Masu sha’awa za su iya:


  • Tura DM zuwa official account Ι—in FONQ
  • Ko kuma su yi reply Ζ™arΖ™ashin official post Ι—in su



Ka tabbatar ka haΙ—a:


  • Short introduction game da kanka
  • Experience Ι—inka a Web3 ko crypto
  • Social media handles
  • Duk wata community ko project da ka taΙ“a jagoranta


Share this Job
πŸš€ New Web3 Job Opportunity! πŸ“Œ Position: Multiple Roles 🏒 Company: FONQ 🌍 Location: Remote πŸ’° Salary: USD/Crypto Negotiable - Performance based πŸ‘‰ Apply here: https://fuchaweb3.com/jobs/multiple-roles-HT1aB
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!

Job Intelligence
37
APPLICATIONS
175
VIEWS
  • Posted on
    May 14, 2026
  • Salary Package
    USD/Crypto Negotiable - Performance based
  • Application Deadline
    May 14, 2026
  • Industry / Category
    Marketing / Community / Web3 / Blockchain

Never Miss a Gem!

Join 12,000+ traders getting instant Gem Signals, Airdrop Alphas, and Whale Alerts directly on their device β€” even when the browser is closed.

How to re-enable notifications:
  1. Click the πŸ”’ lock icon in your browser's address bar.
  2. Find Notifications and set it to Allow.
  3. Refresh the page and tap Enable Notifications again.
🍎
Get Instant Alerts
Tap then "Add to Home Screen" to enable push notifications on iOS.