Injective Ambassador
Job Description
Injective na neman creators, influencers, da active Web3 users domin shiga official Ambassador Program Ιinsu.
Wannan shirin na baiwa creators damar samun rewards ta hanyar ΖirΖirar content, haΙaka awareness, da taimakawa wajen gina Injective ecosystem.
Baya ga ambassador program Ιin, creator marathon ma an buΙe inda creators za su iya samun rabo daga reward pool na $5,300 a cikin $INJ.
Injective na ci gaba da faΙaΙa ecosystem Ιinsa musamman bayan sanarwar kawo USDC zuwa Cosmos ecosystem ta hanyar IBC, wanda hakan zai Ζara liquidity da amfani da stablecoins a blockchain ecosystem Ιin Cosmos.
Wannan dama ce mai kyau ga masu content creation da crypto influencers domin gina suna a Web3 tare da samun crypto rewards.
Requirements
- AΖalla followers 500 a social media
- Akalla 50,000 monthly impressions
- Active participation a crypto ko Web3 community
- Experience wajen content creation
- Active a X (Twitter) ko sauran social platforms
- Kyakkyawan understanding akan blockchain da crypto
Ζarin anfani idan kana:
- Creator ne a Web3 space
- Kana da strong engagement
- Ka taΙa shiga ambassador programs
How to Apply
Masu shaβawa su cika official application form na Injective Ambassador Program da wuri.
π© Apply here:
Injective Ambassador Application Form
Ka tabbatar ka haΙa:
- Social media handles
- Monthly impressions statistics
- Previous Web3 experience
- Content creation samples idan akwai
π Benefits
- Official Injective Ambassador status
- Damar samun rewards a cikin $INJ
- Participation a creator marathon
- Networking da manyan creators a Web3
- Exposure a blockchain ecosystem
No comments yet. Be the first to start the discussion!
Job Intelligence
-
Posted onMay 15, 2026
-
Salary PackageINJ Reward-based - Share from $5,300 Creator Pool + Additional Ecosystem Rewards
-
Application DeadlineMay 15, 2026
-
Industry / CategoryAmbassador Program / Content Creation / Web3