Umia

Potential
Umia 0 Tracking 75 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

Potential Umia Airdrop
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
Free
Cost to Join
15 min
Time Required
medium
Difficulty
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

Menene Umia? Umia wani sabon launchpad ne da ya Ζ™addamar da testnet domin bai wa masu amfani damar gwada ayyukan platform Ι—in tun kafin a fara amfani da shi a mainnet. A halin yanzu, Umia testnet yana ba masu amfani damar neman test tokens, yin swaps, yin trading a Markets, shiga auctions, da bayar da feedback kan tsarin. Ba a tabbatar da wani token airdrop na Umia ba tukuna. Duk da haka, kasancewar testnet Ι—in yana aiki yana ba masu amfani damar shiga tun da wuri, su yi mu'amala da features daban-daban, kuma su gina tarihin activity a matsayin early adopters. Masu amfani za su iya samun test tokens daga Faucet sannan su yi amfani da su wajen swaps, buy/sell trades da auctions. Ana kuma ba su damar bayar da feedback domin taimakawa wajen inganta platform Ι—in. πŸͺ‚ Umia Airdrop A halin yanzu, Umia airdrop yana matsayin Potential, ba confirmed ba. Babu cikakken bayani kan token allocation, snapshot, TGE ko tsarin rabon lada. Saboda haka, mafi kyawun hanya ita ce yin amfani da testnet Ι—in yadda ya kamata, gwada features daban-daban, maimaita ayyukan da ake buΖ™ata, kuma a bayar da feedback. ⚠️ Lura: Wannan testnet ne. Kada ka Ι—auki test tokens a matsayin kuΙ—i na gaske. Idan daga baya Umia ta sanar da wani reward ko airdrop, babu tabbacin cewa duk masu amfani za su cancanta.

Mataki na 1: HaΙ—a Wallet Ι—inka

β†’ Je zuwa official Umia website.

β†’ HaΙ—a wallet Ι—inka.

β†’ Tabbatar cewa kana amfani da wallet Ι—in da kake son amfani da shi a testnet.

πŸ’‘ Yi amfani da wallet na daban idan kana son ware testnet activity daga manyan assets Ι—inka.


Mataki na 2: Nemi Test Tokens

β†’ BuΙ—e sashen Faucet.

β†’ Nemi test tokens.

β†’ Jira transaction Ι—in ya kammala.

β†’ Tabbatar cewa test tokens sun shigo wallet Ι—inka.

πŸ’‘ WaΙ—annan test tokens ne don gwada platform kuma ba su da darajar kuΙ—i ta gaske.


Mataki na 3: Yi Buy / Swap

β†’ BuΙ—e sashen Buy.

β†’ Shigar da adadin tokens da kake son swap.

β†’ ZaΙ“i asset Ι—in da kake son karΙ“a.

β†’ Tabbatar da transaction.

β†’ Maimaita swap Ι—in sau da yawa tare da assets daban-daban.

πŸ’‘ Yin amfani da assets daban-daban na iya taimaka maka ka gwada Ζ™arin sassan testnet Ι—in.


Mataki na 4: Yi Trading a Markets

β†’ BuΙ—e sashen Markets.

β†’ ZaΙ“i wani decision/event da yake da status β€œLive”.

β†’ Shigar da adadin tokens da kake son amfani da su.

β†’ Tabbatar da transaction.

β†’ Maimaita trading Ι—in idan akwai wasu Live markets.

β†’ Je zuwa sashen Sell.

β†’ Yi sell transactions domin gwada bangaren sayarwa.


Mataki na 5: Shiga Auctions

β†’ BuΙ—e sashen Auctions.

β†’ ZaΙ“i auction Ι—in da yake akwai.

β†’ Shigar da adadin tokens da kake son amfani da su.

β†’ Tabbatar da participation Ι—inka.

πŸ’‘ Ka yi amfani da test tokens kawai kuma kada ka saka kuΙ—in gaske idan platform Ι—in bai buΖ™ace shi ba.


Mataki na 6: Bayar da Feedback

β†’ Danna Umia logo da ke Ζ™asan dama na screen.

β†’ BuΙ—e feedback section.

β†’ Rubuta ra'ayinka game da testnet.

β†’ Bayyana abubuwan da suka yi maka kyau ko matsala.

β†’ Tura feedback Ι—in.

πŸ’‘ Feedback na masu amfani yana taimaka wa team wajen gano matsaloli da inganta platform kafin mainnet.


Mataki na 7: Ci gaba da Activity

β†’ Sake duba Faucet domin sabbin test tokens.

β†’ Gwada Buy da Sell.

β†’ Yi activity a Live Markets.

β†’ Shiga sabbin Auctions idan sun bayyana.

β†’ Bayar da feedback idan akwai sabon update.

πŸ’‘ Umia airdrop ba confirmed ba ne. Ka yi activity ne a matsayin early tester, ba tare da tabbacin samun token reward ba.

⚠️ DYOR: Kada ka haΙ—a wallet mai Ι—auke da manyan assets idan ba dole ba. Yi amfani da testnet wallet idan zai yiwu kuma ka tabbatar da duk transaction kafin ka amince da shi.

No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ Umia πŸ“Š Status: Potential πŸ’° Reward: Potential Umia Airdrop πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Free ⏱ Time: 15 min β›“ Chain: Umia πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/umia-2026-08-05
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!