Savior Of Health

Active
N/A 0 Tracking 53 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

Earn Heal Points πŸ’š
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
Free
Cost to Join
N/A
Time Required
easy
Difficulty
$4M
Raise / Funders
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

Menene Savior Of Health? Savior Of Health wata AI-powered wellness platform ce da ke ba masu amfani Heal Points saboda yin ayyukan kula da lafiya na yau da kullum. Maimakon amfani da app Ι—in lafiya kawai wajen duba bayanai, users suna amsa gajerun tambayoyi game da abubuwa kamar barci, yanayi/mood, kuzari da sauran halayen lafiya. Haka kuma, users suna iya hasashen yadda sauran mutanen da ke cikin panel suka amsa tambayoyin. Savior Of Health ta samu $4 million na strategic funding, tare da goyon bayan Amber Group, Basics Capital, Animoca Brands, Candaq.com, TBV, Everwood Capital, Olaris Capital, Mango Labs da Credit Scend. πŸͺ‚ Savior Of Health Airdrop Savior Of Health ba ta sanar da wani token a hukumance ba tukuna. Heal Points da ake samu a yanzu points ne na ecosystem, ba asset da ake iya sayarwa ba. Ƙungiyar ta bayyana cewa akwai shirin Ζ™ara amfani da Heal Points a kan blockchain nan gaba, ciki har da minting na badges. Amma ba a tabbatar da TGE, token allocation, ko tsarin canza points zuwa token ba. Masu amfani za su iya samun Heal Points ta hanyar: β†’ Daily health check-ins β†’ AI-guided surveys β†’ Symptom checks β†’ Health quizzes β†’ Predict the Crowd game β†’ Referral activities β†’ Kammala milestones da minting badges β†’ Wasu optional goal-staking activities πŸ’‘ Wannan yana nufin Heal Points na iya zama masu amfani a cikin ecosystem Ι—in nan gaba, amma samun points ba ya tabbatar da samun token airdrop.

Mataki na 1: HaΙ—a Wallet Ι—inka

β†’ Je zuwa Savior Of Health platform.

β†’ Yi amfani da sabon wallet connect feature.

β†’ HaΙ—a wallet Ι—inka da account Ι—inka.

πŸ’‘ Ka tabbatar kana amfani da wallet Ι—in da kake sarrafawa kafin ka amince da signing requests.


Mataki na 2: Yi Daily Health Check-in

β†’ BuΙ—e sashen check-in.

β†’ Amsa tambayoyi game da shan ruwa.

β†’ Shigar da bayanin barcinka.

β†’ ZaΙ“i mood Ι—inka.

β†’ Bayyana movement ko activity Ι—inka.

β†’ Kammala check-in Ι—in.

πŸ’‘ Check-in yana Ι—aukar Ι—an lokaci kaΙ—an kuma yana ba ka Heal Points. Yin sa kullum ya fi yin su lokaci-lokaci.


Mataki na 3: Kammala AI Health Surveys

β†’ BuΙ—e survey da ake samu.

β†’ Bi tambayoyin AI interviewer.

β†’ ZaΙ“i amsar da ta dace ko rubuta amsarka da kanka.

β†’ Kammala tambayoyin gwargwadon iyawarka.

πŸ’‘ Ana samun points bisa amsar da aka bayar, don haka ko partial completion na iya ba da points.


Mataki na 4: Yi Predict the Crowd

β†’ Bayan ka amsa health question, zaΙ“i hasashenka game da yadda sauran panel Ι—in suka amsa.

β†’ Karanta tambayar sosai.

β†’ Yi hasashe cikin gaskiya.

β†’ Submit prediction Ι—inka.

πŸ’‘ Idan hasashenka ya yi daidai da yadda crowd Ι—in ya amsa, za ka iya samun Ζ™arin bonus a kan base reward.


Mataki na 5: Yi Symptom Check

β†’ BuΙ—e AI-guided symptom check.

β†’ Shigar da symptom Ι—in da kake ji.

β†’ Bi tambayoyin da AI ta yi.

β†’ Duba bayanin da tsarin ya bayar.

πŸ’‘ Wannan feature na iya ba ka Heal Points, amma ba madadin shawarar likita ba ne. Kada ka dogara da AI wajen gano ko tabbatar da wata cuta.


Mataki na 6: Kammala Health Quizzes

β†’ BuΙ—e sashen quizzes.

β†’ ZaΙ“i quiz Ι—in da yake akwai.

β†’ Amsa tambayoyin lafiya.

β†’ Kammala quiz Ι—in.

πŸ’‘ Quizzes hanya ce mai sauΖ™i ta samun Ζ™arin Heal Points yayin da kake ci gaba da kasancewa active.


Mataki na 7: Yi Amfani da AI Assistant

β†’ BuΙ—e AI assistant.

β†’ Yi tambayoyi game da sleep, energy da daily habits.

β†’ Yi amfani da shawarwarin da ya bayar wajen fahimtar wellness habits.

πŸ’‘ AI assistant an tsara shi ne domin general wellness guidance, ba don diagnosis ko maye gurbin Ζ™wararren likita ba.


Mataki na 8: Mint Badges

β†’ Duba milestones Ι—in da ka kammala.

β†’ BuΙ—e badges da suka dace da activity Ι—inka.

β†’ Mint badges idan kana eligible.

πŸ’‘ Badges suna daga cikin abubuwan farko da Savior Of Health ta fara haΙ—awa da on-chain features.


Mataki na 9: Yi Goal Staking β€” Optional

β†’ Duba activity page da ke ba da damar stake Heal Points.

β†’ ZaΙ“i daily goal da ka san za ka iya cimmawa.

β†’ Stake points Ι—inka.

β†’ Idan ka cimma goal, za ka iya samun 1.8x return.

β†’ Idan ka kasa, points Ι—in da ka stake za su Ζ™one.

⚠️ Wannan ba dole ba ne. Kada ka stake points a kan goal Ι—in da ba ka da tabbacin za ka iya cimmawa.


Mataki na 10: Gayyaci Abokai

β†’ Je zuwa referral section.

β†’ Kwafi referral link Ι—inka.

β†’ Gayyaci mutanen da suke da sha'awar health/wellness app.

β†’ Ka Ζ™arfafa su su fara yin activities.

πŸ’‘ Referral system yana ba da Ζ™arin points idan mutanen da ka gayyata suka fara samun points.


No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ Savior Of Health πŸ“Š Status: Active πŸ’° Reward: Earn Heal Points πŸ’š πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Free 🏦 Raise: $4M β›“ Chain: N/A πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/savior-of-health-2026-08-11
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!