Interstate

Confirmed
Interstate Network 0 Tracking 80 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

Genesis Airdrop Points
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
Approx. $70 Deposit Required
Cost to Join
20 Minutes Setup + Ongoing Activity
Time Required
easy
Difficulty
$4.5M
Raise / Funders
18+ Strategic Backers
Backers
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

Interstate ta Ζ™addamar da Genesis Airdrop Campaign, inda masu amfani za su iya tara maki (points) ta hanyar yin ciniki (trading) da kuma yin hasashe (predictions) akan kadarori daban-daban. WaΙ—annan maki ne za su tantance cancantar samun rabon airdrop a nan gaba. Aikin ya tara kusan dala miliyan 4.5 ($4.5M) daga masu zuba jari daban-daban, ciki har da MH Ventures. Shirin airdrop Ι—in an tabbatar da shi (Confirmed), kuma masu amfani da suka fi tara maki za su samu damar samun lada lokacin da za a raba airdrop Ι—in.

Mataki na 1:
Je zuwa gidan yanar gizon Interstate sannan ka Ζ™irΖ™iri ko ka haΙ—a wallet Ι—inka.

Mataki na 2:
Yi ajiya (deposit) a dandalin domin fara amfani da ayyukan da ake buΖ™ata.

Mataki na 3:
BuΙ—e sashen Airdrop a cikin dashboard.

Mataki na 4:
Fara kammala ayyukan da aka tanada domin tara maki.

Mataki na 5:
Yi ciniki (trading) a cikin nau'ikan kadarori daban-daban domin Ζ™arin maki.

Mataki na 6:
Shiga sashen Predictions kuma yi hasashe kan abubuwan da ake bayarwa domin tara Ζ™arin maki.

Mataki na 7:
Ci gaba da bibiyar sabbin ayyuka da ake Ζ™ara wa a dashboard domin Ζ™ara yawan makinka.


Tips  

  • Ka duba dashboard akai-akai domin sabbin ayyuka da Ζ™alubale.
  • HaΙ—a trading da predictions domin tara maki cikin sauri.
  • Fara shiga da wuri saboda masu amfani na farko galibi suna samun Ζ™arin anfani.
  • Ka adana duk ayyukanka a wallet guda Ι—aya domin sauΖ™aΖ™e tantance cancanta.
  • Bi Interstate a shafukan sada zumunta domin kada ka rasa sabbin sanarwa game da airdrop Ι—in.

Key Information

  • Status: βœ… Confirmed Airdrop
  • Campaign: Genesis Airdrop
  • Reward System: Points Farming
  • Main Activities: Trading + Predictions
  • Funding: $4.5 Million
  • Reward Date: TBA
  • Eligibility: Based on points earned through platform activity.
No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ Interstate πŸ“Š Status: Confirmed πŸ’° Reward: Genesis Airdrop Points πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Approx. $70 Deposit Required ⏱ Time: 20 Minutes Setup + Ongoing Activity 🏦 Raise: $4.5M β›“ Chain: Interstate Network πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/interstate-2026-06-12
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!