DataHive

Confirmed
Solana 0 Tracking 122 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

DataHive Points ($DATA Eligible)
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
Free (Optional: 0.5+ SOL for staking boost)
Cost to Join
10–20 mins setup + ongoing missions
Time Required
easy
Difficulty
$3.5M
Raise / Funders
Multiple Web3 investors and ecosystem partners
Backers
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

DataHive dandamali ne na AI da DePIN wanda ke tattara bayanai daga masu amfani domin horar da tsarin basirar wucin gadi (AI). Masu amfani za su iya samun maki (Points) ta hanyar amfani da browser extension, yin tambayoyin bincike (surveys), rikodin murya, duba ingancin sautuka, yin hira da sauran masu amfani, da kuma kammala sauran ayyuka da ake bayarwa a dandamalin. An tabbatar da tsarin maki na DataHive, kuma ana sa ran waΙ—annan maki za su taka muhimmiyar rawa wajen rabon token Ι—in $DATA a nan gaba. Hakanan masu amfani za su iya samun Ζ™arin lada ta hanyar staking na SOL da kuma shiga cikin ayyukan da ake biya kai tsaye.

Mataki na 1: Yi Rijista

Je zuwa dandalin DataHive ka haΙ—a wallet Ι—inka sannan ka Ζ™irΖ™iri asusu.

Mataki na 2: Shigar da Extension

Sauke kuma shigar da DataHive Browser Extension. Bayan ka shiga da email Ι—inka, za ka fara tara maki ta atomatik yayin amfani da browser.

Mataki na 3: Cika User Survey

Je zuwa sashen Missions ka kammala User Survey domin samun maki 1,250.

Mataki na 4: Kammala Gwajin Turanci

BuΙ—e English Proficiency Test ka yi gwajin domin samun maki 5,000.

Mataki na 5: Yi Voice Missions

Shiga ayyukan rikodin murya kamar:

  • English Sentence Recording
  • Travel Stories
  • Introduction Conversations
  • Free Speech Missions

Za ka iya samun dubban maki ko kuma har zuwa $10 a wasu ayyuka.

Mataki na 6: Speech Quality Review

Saurari rikodin murya sannan ka tantance ingancin lafazi domin samun maki 10,000.

Mataki na 7: Ride History Data Mission

Kammala aikin tattara bayanan tafiye-tafiye ta OpenClaw domin samun maki 20,000.

Mataki na 8: Staking na SOL (ZaΙ“i ne)

Saka aΖ™alla 0.5 SOL a staking pool domin samun:

  • Karin saurin tara maki
  • Ƙarin bonus
  • Babban yiwuwar samun rabon $DATA

Mataki na 9: Yi Social Missions

ƘirΖ™iri abun ciki game da DataHive, raba shi a kafafen sada zumunta, sannan ka tura link Ι—in domin dubawa da samun maki.

Mataki na 10: Duba Dashboard Akai-akai

Sabbin missions suna fitowa akai-akai. Ka dinga duba dashboard domin kada ka rasa damar samun Ζ™arin maki da lada.


Tips Don Ƙara Yiwuwar Samun $DATA

βœ… Shigar da Browser Extension domin samun maki kullum.

βœ… Kammala dukkan voice missions saboda suna bayar da maki masu yawa.

βœ… Yi staking na SOL idan kana da damar yin hakan.

βœ… Dinga duba sabbin missions akai-akai.

βœ… Yi amfani da wallet Ι—aya domin a haΙ—a duk ayyukanka a wuri guda lokacin raba lada ko airdrop.

No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ DataHive πŸ“Š Status: Confirmed πŸ’° Reward: DataHive Points ($DATA Eligible) πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Free (Optional: 0.5+ SOL for staking boost) ⏱ Time: 10–20 mins setup + ongoing missions 🏦 Raise: $3.5M β›“ Chain: Solana πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/datahive-2026-06-20
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!