Bitget Wallet Γ xStocks
Active
Multi-Chain 0 Tracking
8 Views
Ready to Participate?
Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.
Bitget Wallet tare da haΙin gwiwar xStocks sun Ζaddamar da U.S. Stock Trading Festival, inda masu amfani za su iya yin trading tasks, riΖe tokens a wallet, da kuma tara xPoints domin samun rewards har zuwa $264 daga prize pool na $100,000.
Rewards Ιin za a biya su ne a liquid tokens kamar:
NVDAx
TSLAx
a lokacin rufe kasuwar U.S. ranar 15 ga Yuni.
Project Ιin kuma ya Ζaddamar da xPoints Program, inda users za su iya samun points ta:
Holding tokens
Providing liquidity
Lending
Borrowing
Completing quests
Providing liquidity akan DEX yana bayar da mafi yawan points, sannan lending markets suna bayar da points fiye da holding kawai.
Hakanan akwai Discord campaign inda users za su iya samun:
OG Role
Future community roles
Engage rewards
No updates yet.
Join the discussion!
Sign in or
create a free account to post.
No comments yet. Be the first to start the discussion!